تنزيل Tsarabar Ango Zuwa ɗakin Amarya Daga Hasken Ahlulbait (as) ولد عثمان عمر الثقافي في ولاية غومبي (Gombe) بنيجيريا عام 1998 الميلادي.
ونشأ في مدينة غومبي حيث درس الدين والحداثة.
يعيش في رعاية والديه وليس له عائلة.
ألف أكثر من 30 كتابًا دينيًا واجتماعيًا وسياسيًا باللغتين الهوسا والعربية، كما ترجم الكتب العربية إلى لغة حَوسَا.
يقوم حاليًا بتدريس في قسم الدراسات العربية والإسلامية في كلية آدمُ تَفَاوَا بَلَيْوَ للتربية في ولاية بوتشي في كَنْجِيرَي (Kangere).
Daga cikin Nasihohin da Manzon Allah (sawa) ya yiwa Imam Aliy (as) ya ce masa, “Ya kai Aliy yayin da amarya ta shiga gidanka ka cire mata takalmanta a ka wanke mata ƙafafunta (ka tari ruwan a wani abu) sannan ka zuba ruwan a bakin ƙofar ɗakin da ƙarshen ɗakin, idan ka aikata hakan Allah zai fitar da launin talauci guda saba’in kuma ya saka Albarka launi saba’in sannan ya sauƙar maka da rahama guda saba’in wanda yake rufe a kanta (amarya) har sai duk gidanka ya samu albarkarta, sannan zata samu aminci daga cutar hauka da cutar yankewar gaɓoɓi da kuturta ba za su same ta ba matuƙar tana gidanka.
(Duba Ilalush shara’i juz’i na 2 shafi na 514)

Tsarabar Ango Zuwa ɗakin Amarya Daga Hasken Ahlulbait (as) رابط مباشر PDF

رابط التحميل