تنزيل تحميل كتاب YADDA AKE LAYYA A MUSULUNCI PDF Assalamu alaikum, my name is Abdallah Auwal i was born in nigeria kano state where i finished myWannan Littafin ya kunshi dukkan bayanai akan yadda ake yin layya a musulunci, kama daga bayanin ma’anar layyar, hukuncinta, wajibcinta, sharuddan ta duk akan hujjojin Alqur’ani da Sunnar Manzon Allah SAW da Maganganun Magabatan kwarai. In shaa Allah wannan littafin ya wadatar akan dukkan komai da ake bukatar sani akan udhiyah.
تحميل كتاب YADDA AKE LAYYA A MUSULUNCI PDF رابط مباشر PDF

رابط التحميل